Yau NAFDAC za ta fara bincikar Indomie kan ‘hadarin cutar kansa’
NAFDAC za ta fara bincike na ba-zata a kan Indomie bisa zargin taliyar na dauke da sinadarin da ke kawo cutar kansa
Kasuwanci
NAFDAC za ta fara bincike na ba-zata a kan Indomie bisa zargin taliyar na dauke da sinadarin da ke kawo cutar kansa
An ware wasu bagarori na Fadar Shugaban Kasa da gwamnati za ta fara yin hadaka da ’yan kasuwa wajen gudanar da su
An kara wa kamfanoni wa’adin kwana 60 su biya bashi
Sassan Kano sun yi kwanaki cikin duhu bayan da TCN ya katse layin wutar KEDCO da suke kai
Masu kiwon kaji da ’yan kasuwa na kokawa da halin da suka tsinci kansu a Karamar Sallar bana a jihar Kano saboda rashin ciniki da kuma yanayin kajin s