Katafaren kanti a Abuja na kin karbar tsoffin kudi
Hukumar kantin ta ce ba ta da masaniyar CBN ya kara wa’adin ci gaba da amfani da tsoffin kudi
Kasuwanci
Hukumar kantin ta ce ba ta da masaniyar CBN ya kara wa’adin ci gaba da amfani da tsoffin kudi
Wannan na faruwa ne duk da kotu ta ba da umarnin ci gaba da amfani da tsoffin takardun na Naira
Manoma na komawa gida da amfanin gona da suka kai kasuwa saboda rashin masu tsabar kudi
Kayan masarufi da dabbobi sun fadi da fiye da rabi a kasuwannin jihar
Naira tiriliyan 10.1 da aka samun ya game dukkan nau’o’i haraji da kudaden shiga aka samar.