EndSARS: An bude Shoprite na Lekki bayan shekara biyu a rufe
Tun bayan harin da bata-garin suka sace kayan Shoprite da sunan ganima a lokacin zanga-zangar a watan Oktoban 2020 wurin yake a rufe.
Kasuwanci
Tun bayan harin da bata-garin suka sace kayan Shoprite da sunan ganima a lokacin zanga-zangar a watan Oktoban 2020 wurin yake a rufe.
Fitacciyar jarumar fim din Hausa, Maryam Booth ta zama jakadiya ta farko na kamfanin alawa da cingam na Sumal da ke Kano.
SCIL ya biya kafin alkalami na biliyan N50 tare da amincewa da dukkan sharuddan da aka gindaya
Ministar Kudi da Kasafi, Zainab Ahmed, ta ce karin haraji shi ne hanya mafi inganci na samun kudaden biyan basukan da ake bin Najeriya.
Dala ta fadi zuwa N425 a ranar Litinin kafin daga karshe ta koma N441.25