Kasuwanci

Kasuwanci

Farashin amfanin gona ya sauka a kasuwannin Taraba 16

Aminiya ta gano cewa a wadannan kasuwannin ne ake samun hatsi a kan farashi mafi sauki a jihar.

Okonjo-Iweala ta kai matakin karshe a neman shugabancin WTO

Tsohuwar ministar kudin Najeriya, Ngozi Okonjo-Iweala ta kai matakin karshe a fafutukar da take yi na darewa kujerar Babbar Darakta a Kungiyar Kasuwan

Cibiyar bincike na kokarin alkinta irin jakuna a Najeriya

Cibiyar Bincike Kan Dabbobi ta Kasa Dake Zariya (NAPRI) da hadin gwiwar wasu kamfanoni masu zaman kansu na kokarin kafa wuraren kiwo a jihohin Bauchi

Dalilin da masana’antun Kano ke kwan-gaba-kwan-baya

Adaidai lokacin da Najeriya ta yi bikin cika shekara 60 da samun ’yancin kai, ga dukkan alamu tana dada koma baya ne a fannin masana’antu inda a ’yan

Ganduje ya sassauta ka’idojin ba da kwangila

Gwamnatin Jihar Kano ta sassauta ka’idojinta na ba da kwangiloli a kokarinta na farfado da matsakaita da kananan kamfanoni daga masassarar COVID