Ramadan: Za mu kwace lasisin duk wanda ya kara farashi —BUA
Kamfanin ya yi alakwarin kwace lasisin dilansa masu kara farashin kaya n don kuntata wa al’umma
Kasuwanci
Kamfanin ya yi alakwarin kwace lasisin dilansa masu kara farashin kaya n don kuntata wa al’umma
’Yan kasuwa a Jihar Kano musamman masu sayar da kayan abinci a Kasuwar Hatsi ta Dawanau da kuma Kasuwar Singa sun bayar da tabbacin cewa ba za a samu
Farashin ya karu da fiye da kashi 100 zuwa wasu jihohin Arewacin Najeriya
Hamshakin dan kasuwar ya bayyana yunkurin a matsayin wani mataki na barnar kudade na ba gaira ba dalili.
Darajar Naira a kasuwar canji ta bayan fage ta sake karyewa zuwa N485 a kan Dala daya a ranar Talata duk da cewa Babban Bankin Najeriya (CBN) na ba da