Yadda mai shayi ya zama dan Majalisa a Kano
Hon. Mudassir Ibrahim Zawachiki shine mamba mai wakiltar Kumbotso a Majalisar Kano, ya yi sana’ar sayar da shayi har ya zama dan majalisa.
Kasuwanci
Hon. Mudassir Ibrahim Zawachiki shine mamba mai wakiltar Kumbotso a Majalisar Kano, ya yi sana’ar sayar da shayi har ya zama dan majalisa.
Al’amura sun ci gaba da kasancewa a daddafe tamkar ba a bude iyakar ba
A cikin kwamitin da Majalisar Dokokin ta kafa babu mutum daya daga cikin kasuwar.
Aliyu Maitasamu Isah shi ne sabon zababben Shugaban Kungiyar Manoman Albasa da Sarrafa ta da Kasuwancinta ta Kasa. Mambobin kungiyar ne suka zabe shi
Gamayyar kungiyoyin ’yan kasuwa na Kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi da ke Sabon Garin Kano sun nemi Majalisar Dokokin ta jihar ta yi duba na tsanaki a