Za a kafa kasuwannin hada-hadar gwala-gwalai a Kano da Legas
Gwamnatin tarayya ta ce za ta kafa kasuwannin cinikin gwala-gwalai a jihohin Kano da Legas domin hada-hadar wadanda aka hako a gida Najeriya. Ministan
Kasuwanci
Gwamnatin tarayya ta ce za ta kafa kasuwannin cinikin gwala-gwalai a jihohin Kano da Legas domin hada-hadar wadanda aka hako a gida Najeriya. Ministan
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce akalla ‘yan Najeriya miliyan daya da dubu 700 zuwa miliyan biyu ne ake sa ran za su ci gaji
Bankin kasuwanci na Sterling Bank na taimaka wa manoma domin samun riba
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa a ranar Litinin, 21 ga watan Satumbar 2020 za ta bude shafin rijistar tallafinta na kanana da matsakaitan sana’o’i.
Matan sun ce akwai riba kuma ana rububin kayansu