Kasuwanci

Kasuwanci

Yadda farashin kayan abinci ya yi tashin gauron zabi a Taraba

Farashin buhun shinkafa da na masara ya karu na N5,000 a cikin mako daya

Dangote ya goyi bayan Okonjo-Iweala a WTO

Babban attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana goyon baya ga tsohuwar Ministar Kudin Najeriya, Ngozi Okonjo Iweala a takarar Shugaban Hukuma

Yadda ‘yan kasar waje ke juya farashin fulawa a Najeriya

Kamfanonin kasashen waje na yin yadda suka ga dama da farashin fulawa a Najeriya

Sterling Bank ya bullo da tsarin wutar lantarki mai nagarta

Bankin kasuwanci na Sterling Banki ya kaddamar da sabon tsarin samar da wutar lantarki mai amfanin da hasken rana, mai sauki ga gidaje da kamfanoni ma

Sterling Bank zai raba kyautar katin cira kudi 100,000

Babban bankin kasuwanci a Najeriya, Sterling Bank zai raba kyautar kutunan cirar kudi guda 100,000 ga kwastomominsa a fadin kasar. Shugaban Sashen Hul