Kasuwanci

Kasuwanci

‘Rufe shagunan ’yan Najeriya a Ghana tsana ce’

Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Dattijai, Sanata Eyinnaya Abaribe, ya ce rufe shagunan wasu ’yan Najeriya da Ghana ta yi abin takaici ne. Ghana t

‘Hana jiragen wasu kasashe shiga Najeriya ya yi daidai’

Shugaban kamfanin jiragen Air peace, Mista Allen Onyema, ya yaba wa matakin da Gwamnatin Najeriya ta dauka na hana shigowar jiragen sama daga wasu kas

Virgin Atlantic zai fara jigila daga London zuwa Legas

Kamfanin jiragen sama na Virgin Atlantic ya ce zai dawo da jigilar fasinja daga birnin London da kasar Birtaniya zuwa Legas a Najeriya. Sanawar kamfan

Buhari ya fara aikin farfado da masana’antun Kano

Gwamnati ta ziyarci Jihar Kano da nufin farfado da masana’antun da suka durkushe

Hukumomin sufurin jiragen ruwa sun kudiri aniyar aiki tare

Shugabanin sufurin jiragen ruwa sun yi alkawarin aiki tare da tuntubar juna akai-akai domin habaka bangaren da nufin bunkasa tattalin arzikin kasa.  A