Kasuwanci

Kasuwanci

Kar gidajen mai su kara farashi tukuna —IPMAN

Kungiyar Dillalan Mai ta Najeriya (IPMAN) ta umarci gidajen mai kar su kara farashin litar man fetur daga Naira 143. IPMAN ta ce su jira umarnin hukum

Matuka jiragen sama za su fara yajin aiki

Matuka jirgin sama sun ba da sai biyu a dawo da takwarorinsu da aka kora daga aiki da sunan matsin COVID-19 ko su yi yajin aiki. Kungiyar matuka da in

Farashin man fetur ya koma N138.62 ga dillalai —NNPC

Sabbin farashin man fetur da kananzir da kuma gas da NNPC ta sanya za su fara aiki

‘Za mu maye gurbin ShopRite a Najeriya’

‘Yan kasuwa na gida sun ce a shirye suke su maye gurbin katafaren kantin zamani na kasar Afirka ta Kudu, ShopRite, da ke shirin sayar da hannaye

Albashi: Air Peace ya kori matuka jirginsa

Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya kori matuka jirginsa kan rashin amincewa da rage musu albashi. Kamfanin ya yi yunkurin rage kashi 80 cikin dari