COVID-19: Yadda kananan sana’o’i ke fuskantar barazanar rushewa
Masu matsakaita da kananan sana’o’i a fadin Najeriya sun shiga halin tsaka mai wuya tun bayan da gwamnatoci a matakan tarayya da jihohi suka kafa doka
Kasuwanci
Masu matsakaita da kananan sana’o’i a fadin Najeriya sun shiga halin tsaka mai wuya tun bayan da gwamnatoci a matakan tarayya da jihohi suka kafa doka
Hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano ta bai wa ’yan kasuwar da suke boye abinci da sauran kayan masarufi da nufin kara farashi wa’adin sa’o
Wata gobara da ta tashi a Kasuwar ’Yankatako da ke unguwar Rijiyar Lemo a birnin Kano ta lakume dukiya mai tarin yawa. Wani ganau mai suna Ibrahim Ado
Farashin kaya, musamman abinci da sukari, ya yi tashin gwauron zabi a jihar Jigawa. Hakan dai ba ya rasa nasaba da kamawar watan azumi da kuma karanci
Akwai yiwuwar rufe gidajen rediyo da talabijin masu zaman kansu har 40 a Arewa matukar ba a kai musu dauki ba. Kungiyar Masu Gidajen Rediyo da Talabij