Kasuwanci

Kasuwanci

Hukumar NAFDAC ta gargadi masu sayar da shayi

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), ta gargadi ’yan Najeriya a kan su yi taka-tsantsan wajen shan shayi a bakin titunan bir

Najeriya za ta fara fitar da dawa zuwa kasashen waje – ICRISAT

Aakilin Hukumar Bincike kan Ingancin Amfanin Gona (ICRISAT), Mista Hakeem Ajeigbe ya ce nan bada dadewa ba Najeriya za ta fara fitar da dawa zuwa kasa

Majalisa ta amince wa gwamnati ciwo bashin Dala bilyan 22

A ranar Alhamis din makon jiya ne Majalisar Dattawa, ta amince wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ciwo bashin Dala biliyan 22. Hakanya biyo bayan sh

Matatar Dangote za ta samar da rarar Dala biliyan 2.5 a fannin takin zamani

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce  da zarar matatar mai ta Dangote ta fara aiki za ta taimaka wa Gwamnatin Tarayya waje

An dauki matasa dubu 400 aiki a shirin inganta rayuwa – Minista

Gwamnatin Tarayya ta dauki matasa dubu 473 da 137 a karkashin Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu. Wani rahoto da kafar labarai ta Premium Times ta b