Kasuwanci

Kasuwanci

Hukumar yaki da cin hanci ta gargadi ’yan kasuwa a Kano

Hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano ta bai wa ’yan kasuwar da suke boye abinci da sauran kayan masarufi da nufin kara farashi wa’adin sa’o&#

Shaguna 60 sun kone a Kasuwar ’Yankatako da ke Kano

Wata gobara da ta tashi a Kasuwar ’Yankatako da ke unguwar Rijiyar Lemo a birnin Kano ta lakume dukiya mai tarin yawa. Wani ganau mai suna Ibrahim Ado

Yadda farashin kaya ya yi tashin gwauron zabi a Jigawa

Farashin kaya, musamman abinci da sukari, ya yi tashin gwauron zabi a jihar Jigawa. Hakan dai ba ya rasa nasaba da kamawar watan azumi da kuma karanci

COVID-19: Gidajen rediyo da talabijin 40 za su durkushe

Akwai yiwuwar rufe gidajen rediyo da talabijin masu zaman kansu har 40 a Arewa matukar ba a kai musu dauki ba. Kungiyar Masu Gidajen Rediyo da Talabij

COVID-19: Kaduna za ta bari a yi kasuwanci

Gwamnatin jihar Kaduna na kokarin samar da wani tsari da zai bai wa ’yan kasuwa da sauran wadanda ayyukansu suka wajaba damar gudanar da harkokinsu a