Kasuwanci

Kasuwanci

Yadda nake kasuwancin koyar da girke-girke ta Intanet – A’isha Auyo

A’isha Musa Auyo matashiyar ’yar kasuwa ce da take koyar da girke-girke a Intanet. A hirarta da Aminiya ta fadi yadda take hada ayyukan kasuwanci da k

‘Yan Kasuwar Sabon Gari sun fara watangaririya sanadiyar sake wa kasuwar fasali

A ranar Juma’a da ta gabata ce wa’adin da Gwamnatin Jihar Kaduna ta ba ’yan Kasuwar Sabon Garin Zariya, na  su tashi ya cika sakamakon kudirin gwamnat

Bankin Duniya zai tallafa wa makiyaya wajen samar da madara don kasuwanci 

Shugaban Kwamitin Bunkasa Sarrafa Amfanin Gona na Bankin Duniya, (Task Team Leader, World Bank), kuma jagoran Shirin Bunkasa Noma da Kiwo da Adana Abi

Farashin gwanjo ya yi tashin gwauron zabo saboda shigowar sanyi

Sakamakon shigowar sanyi, farashin kayayyakin sawa na gwanjo, kamar  suwaita da jaket da huluna da wanduna,  sun yi tashin gwauron zabo a garin Jos fa

Hukumar NDIC  ta nemi masu ajiya a banki su kai mata karar duk bankin da ya cuce su

Hukumar  Bada Kariya ga Masu Ajiya a Bankuna (NDIC) ta  bukaci masu hulda da bankuna a kasar nan su gaggauta sanar da ita kan duk wata cuta ko almunda