Kasuwanci

Kasuwanci

‘Rashin biyan karin albashi babbar matsala ce’

A ci gaba da zakulo matsalolin tattalin arziki da hanyoyin magance su  Aminiya ta sake jin ta bakin Malam Abudassalam Kani malami a Kwalejin  Ilimi na

‘Kamfanin Obasanjo na cikin kamfanoni 1901 da suka ki biyan haraji’

Hukumar Tattara Kudaden Haraji ta Kasa (FIRS) ta wallafa sunayen wasu kamfanoni da ba sa biyan kudaden haraji da doka ta tanada. Sunayen dai sun kunsh

‘Yan Kasuwar Bakin Asibitin Murtala sun koka kan kudin rumfuna

Masu kasa kayayyakin sayarwa a kan titin Asibitin Kwararru na Murtala Mohammed da ke Kano fadar Jihar Kano sun koka game da abin da suka kira ‘halin d

Yadda kasuwar bayan Sallah ke ci a Katsina

Yan kasuwa na barje guminsu a duk lokacin da aka ce ana wani biki ko shagali wanda zai mamaye yanki ko shiyya ko kasa baki daya, kamar shagulgulan Sal

Kafanin La Casera ya yi gangamin wayar wa matasa kai a kan illar shan kwaya

A makon nan ne Kamfanin lemon kwalba na La Casera ya fara gangamin wayar wa matasan kasar nan kai a kan illolin shan miyagun kwayoyi. A cewar kamfanin