Kasuwanci

Kasuwanci

Kamfanoni sama da 400 suka halarci Kasuwar Baje Koli ta Jos

Shugaban  Kungiyar masu Masana’antu da Aikin Gona da Ma’adanai ta Jihar Filato, Mista Bulus Dare ya ce kamfanoni da masana’antu da ’yan kasuwa daga ci

Najeriya ta gindaya wa makwabtanta sharuddan kan sake bude iyakokinta

Gwamnatin Tarayya ta gindaya sharuddan da tilas sai kasashen da ke makwabtaka da Najeriya sun cika kafin ta sake bude kan iyakokinta. A ranar Litinin

Ba za mu lamunci hako danyen mai da tsada ba – Ministan Fetur

Ministan a Ma’aikatar Man Fetur, Mista Timipre Sylba, ya bayyana damuwa dangane da yadda Najeriya ke kashe makudan kudade wajen hako danyen man fetur.

Karin albashin da Gwamnatin Tarayya bai wajaba a kanmu ba amma …. Gwamnoni

Gwamnonin jihohin kasar nan 36 sun bayyana cewa ba za su aiki da yarjejeniyar biyan mafi karancin albashi da Gwamnatin Tarayya ta cimma tare da Kungiy

Bankin DBN ya ba masu kananan masana’antu rancen Naira biliyan 100

Bankin Raya Kasa na Najeriya (DBN), ya ce a bana ya bada rancen Naira biliyan 100 ga masu kanana da matsakaitan masana’antu su dubu 95. A wani rahoto