Kasuwanci

Kasuwanci

Majalisar Dinkin Duniya ta shawarci Najeriya ta sa haraji kan kangayen gidaje

Wata jami’ar Majalisar Dinkin Duniya, mai suna Leilani Fartha, ta yi kira ga Najeriya ta fito da tsarin biyan haraji ga kangayen gidajen da babu kowa

Masana sun yabi garambawul ga Kwamitin Tattalin Arzikin Kasa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya  sauya Kwamitin Tattalin Arziki (EMT) da Mataimakinsa Yemi Osinbajo, yake jagoranta a ranar Litinin da ta gabata, in

Kamfanin Madarar Hollandia Ebap ya sake sabon mazubi

Domin sadar da abokan hulda da sabon ci gaba, kamfanin madarar Hollandia Ebap ya samar da wani sabon mazubi da zai kayatar da abokan hulda. Madarar Ho

Muna fama da karancin ma’aikata –Daraktan Doas

Daraktan Hukumar Kula da Tallace-Tallace Allunan kan Hanya da Wuraran Kasuwanci (DOAS) ta Birnin Tarayya Abuja Alhaji Babagana Ahmad, ya ce hukumarsu

Yadda kasuwar albasa ta fadi warwas a Katsina

Rashin dabarar da za a adana albasa, ya sa take karyewa sannan kasuwannin gwari su kuma na lokaci guda ne kawai. Tun cikin makon farko na watan Agusta