Kasuwanci

Kasuwanci

Hukumar NNPC ta saka Naira tiriliyan 1.26 a lalitar gwamnati

Hukumar Albarkatun Mai ta Kasa (NNPC) ta ce ta sanya Naira tiriliyan N1.26 cikin asusun Gwamnatin Tarayya a 2018. A cikin wata takarda da Hukumar ta f

An haramta masu tallar maganin gargajiya da kalmomin batsa a Katsina

An haramta tallar maganin gargajiya da kalmomin batsa a duk faɗin masarautar ta Katsina. Kazalika, an hana yin tallace-tallace ta irin yadda ake buɗe

An buɗe gidan zoo na farko mai zaman kansa a Katsina 

A kwanakin baya ne aka buɗe gidan adana namun daji da aka fi sani da gidan Zu da wajen shaƙatawa tare da ma’aikatar sarrafa tumatiri na farko masu zam

Kamfanin MTN ya shiga Kasuwar Hannun Jari ta Kasa

Kamfanin sadarwar wayar salula na MTN, a hukumance an kaddamar da shi cikin Kasuwar Hannayen Jarin Najeriya a jiya Alhamis, bayan da kamfanin ya cika

Tashar Tekun Tudu ta Kaduna za ta samar da ayyuka dubu 40- Ministan Sufuri

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa Sabon Tsarin Tasoshin Teku na Tudu wato ‘Inland Dry Ports’ za su taka rawa wajen kara hakaka tattalin