Kasuwanci

Kasuwanci

‘Yadda nake hadawa da sayar da kayan yara’

Amina Bala tsohuwa ce mai shekara 50 da ke hadawa tare da sayar da kayan wasan yara na gwangwani domin dogaro da kanta, inda ta ce  ba ta aminta da ha

Ya kamata a farfado da masana’antun da suka durkushe – Sarkin Kano

Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya nemi gwamnatin Jihar Kano ta  farfado da masana’antun da suka durkushe ta hanyar zuba jari a ciki

Halilu Akor: Masanin kasuwanci da ke yi wa mata kitso

Halilu Akor wani matashi ne da ya karanta harkokin kasuwanci amma yake yi wa mata kitso da gyaran gashi a cikin garin Lafiya fadar Jihar Nasarawa. A z

Tallafin Naira miliyan 5 ya kawo rabuwar kai a Kasuwar Kurmi

A karshen makon  jiya ne aka samu rabuwar kawuna a tsakanin ’yan Kasuwar Kurmi sakamakon rabon tallafin Naira miliyan biyar da Shugaban Asusun Kula da

Hausawa sun rungumi kasuwancin rodi  yanzu – Shugaba

Alhaji Nasiru Adamu Abdullahi shi ne Shugaban Kungiyar Masu Sayar da Rodi da ke Kasuwar Kofar Ruwa a Kano, a tattaunawarsa da Aminiya ya bayyana yadda