Kasuwanci

Kasuwanci

Yadda matasa suka rungumi kasuwancin rake a Jos

Wadansu matasa shida da shekarunsu ba su wuce 16 zuwa 23 ba suna tura baro dauke da rake a yayyanke. Suna tura baron ne a daidai kusurwar Katako Junct

Bankin Sterling ya fadada harkokin bayar da bashinsa

Bankin Sterling ya fadada hanyar bayar da rancensa ta yanar gizo da ake kira Specta, inda yanzu daidaikun mutane da suke kananan kasuwanci za su iya c

Shigo da shinkafa ya hana ta gida kasuwa – Murmushin Amarya  

Shugaban Kungiyar ’Yan Kasuwar Karamar Hukumar Dutsinma Alhaji Aminu Ibrahim wanda aka fi sani da Murmushin Amarya ya ce suna samun nakasu a wajen say

Kamfanin Takin Dangote zai fara aiki a Afrilun bana

Matatar mai kuma a rubu’in farko na badi Babban Bankin Najeriya ya tabbatar da cewa zai tallafa wa shirin Dangote na gina Kamfanin Taki da matatar mai

‘Yadda nake hadawa da sayar da kayan yara’

Amina Bala tsohuwa ce mai shekara 50 da ke hadawa tare da sayar da kayan wasan yara na gwangwani domin dogaro da kanta, inda ta ce  ba ta aminta da ha