Kimiyya da Kere Kere

Kimiyya da Kere Kere

Gaskiyar lamari game da fasahar sadarwa ta 5G

Cece-kucen da ake ta yi a kan fasahar sadarwa ta 5G ya kara zafafa a ‘yan kwanakin nan, bayan da wasu suka danganta lamarin da cutar coronavirus

‘Wani maganin kwarkwata na kashe kwayar coronavirus’

An gano cewa wani maganin kwarkwata yana iya kashe kwayoyin cutar coronavirus a cikin sa’o’i 48, amma a dakin bincike. Wasu masu bincike a

Coronavirus: Yadda za ku kare kanku daga mazambata

Tun bayan bullar cutar coronavirus a Najeriya, mutane ke samun sakwanni ta kafofin sadarwa na zamani game da cutar. A irin wannan yanayin ne wasu ’yan

Amsoshin sakonnin masu karatu ta imel da tes (1)

A makon jiya ne (11 Maris, 2020) wadansu barayi suka balle makullin motata a nan Abuja, inda suka dauke jakar da ke dauke da kwamfutata da ma’adanan b

Hira da Sashin Hausa na BBC kan Bikin Ranar Tsabtace Intanet ta Duniya (4)

Kamar yadda muka fara kawowa a mako uku da suka wuce, yau ma za mu ci gaba da hirar da Sashin BBC Hausa ya yi da ni don bikin Ranar Tsabtace Intanet a