Bikin murnar cika shekara 50 da fara zuwa duniyar wata (7)
Daga cikin makaloli masu fa’ida da suka gabata kan ilimin kimiyyar sararin samaniya akwai wacce muka gabatar a shekarar 2011 zuwa 2012, mai bayani gam
Kimiyya da Kere Kere
Daga cikin makaloli masu fa’ida da suka gabata kan ilimin kimiyyar sararin samaniya akwai wacce muka gabatar a shekarar 2011 zuwa 2012, mai bayani gam
Cikin jerin bayanan da muke kawowa don murnar cika shekara 50 da fara zuwa duniyar wata, a yau za mu ci gaba ne cikin littafin Dokta Adnan Abdulhamid,
A yau kuma ga mu dauke da takaitattun bayanai daga littafin Dokta Adnan Abdulhamid da ke Kano mai take: WHY ASTRONOMY? Mun fassara babi uku zuwa hudu
A wannan mako ga mu dauke da daya daga cikin bayanan da suka gabata kan ma’anar wata da tarihinsa da kuma yanayin rayuwarsa. Wannan bangare ne na maka
A wannan mako, cikin waiwaye adon tafiya kan ilimin sararin samaniya, sanadiyyar murnar cika shekara 50 da aka yi da fara zuwa duniyar wata, mun dauko