Tsarin Ma’adanar Bayanai a Kimiyyance (8)
Matashiya A makon jiya bayani ya gabata kan nau’o’in na’urar sarrafa faifan CD, inda mai karatu ya ga bambance-bambancen da ke tsakanin wacce aka kera
Kimiyya da Kere Kere
Matashiya A makon jiya bayani ya gabata kan nau’o’in na’urar sarrafa faifan CD, inda mai karatu ya ga bambance-bambancen da ke tsakanin wacce aka kera
Na’urar Sarrafa Faifan DBD Faifan DBD da CD da ma na garmaho da bayanansu suka gabata a makonnin baya, suna dauke ne da rubutattun bayanai ko sauti ko
Sai kashi na biyar, wanda ake kira: DBD-RW, wato: “Rewritable” ke nan. Abin da wannan kalma ke nufi shi ne, kana iya goge bayanan da ka zuba a ciki,
Matashiya A makon jiya mun fara bayani kan asali da samuwar fasahar faifan DBD, wato: “Digital Bersatile Disc,” da dalilan da suka sa kamfanonin sadar
Matashiya: Amakonni uku da suka gabata muka fara gabatar da bayanai tiryan-tiryan kan tsarin ma’adanar bayanai, daga na dauri zuwa wadanda muke amfani