Tambayoyi da sakonnin masu karatu ta tes (3)
Assalamu alaikum Baban Sadik, da fatan kana lafiya. Don Allah ina so ka tura mini kasidar da ka yi ta shekarar da ta wuce a kan yadda ake loda m
Kimiyya da Kere Kere
Assalamu alaikum Baban Sadik, da fatan kana lafiya. Don Allah ina so ka tura mini kasidar da ka yi ta shekarar da ta wuce a kan yadda ake loda m
Salaamun alaikum Baban Sadik. Ka taimaka mini da rubutun da ka yi kan tsibirin Bamuda, da wacce ka yi a kan wayoyin Blackberry. Ga Imel di
A yau kuma za mu fara debo sakonninku daga jakar sakon Tes da kuka aiko ta wayar salula. Watanni biyu da suka gabata mun shagaltu da sakonnin Im
Assalamu alaiqum vavan Saxiq, xa fatan qa yini lafiya Allah Ya sa haqa. Waxanne hanyoyi zan vi in zama Programmer a ciqin sauqi? xon Allah
Malam Nasiru barkan ka dai. Da farko dai yana da kyau ka san cewa wannan duniya ta mu ba ta da wani tauraro na asali (Natural Satellite)