Tambayoyi da tsokacin masu karatu ta imel (II)
A wasu manyan wayoyi muna ganin wani manhaja mai suna Wi-Fi. Shin, mene ne aikinta a aikace? Daga Mainasara Nasarawa Funtuwa; 08034208356 –
Kimiyya da Kere Kere
A wasu manyan wayoyi muna ganin wani manhaja mai suna Wi-Fi. Shin, mene ne aikinta a aikace? Daga Mainasara Nasarawa Funtuwa; 08034208356 –
A yau dai mun koma cikin taskarmu ne inda muka dauko sakonninku ta Imel. Wadanda suka rubuto sakonni ta hanyar wayar salula za su gafarce ni, do
Idan bako ne shi, ma’ana ba a wannan zangon lambarsa take ba, sai cibiyar Home Location Register ta binciko kundin adana lambobin baki da suka shigo w
Home Location Register (HLR)Bangaren Home Location Register (HLR), shi ne mai lura da dukkan bayanan da suka shafi layi ko lambar da kake amfani da it
Abu na farko da ya zama dole shi ne, samuwar wayar salular da za a bugo wayar daga gare ta, wato Mobile Station. Mobile Station, a tsarin sadarw