Kimiyya da Kere Kere

Kimiyya da Kere Kere

Twitter zai ba da damar yin gyara bayan an wallafa sako

A watan Satumba za a fara samun damar gyara kuskuren rubutun da aka wallafa a Twitter

Nazari kan karin harajin kudin kiran waya da na ‘Data’

Kara haraji a wannan fanni zai kara kuntata wa jama’a, kan halin da suke ciki a yanzu.

Fasahohin da suka sauya duniya tsakanin 1876 zuwa 2021

An kiyasta ce akwai kwamfutoci sama da biliyan 2 a duniya a yau.

Yadda daliban Jami’ar Jos suka kirkiro mota ta amfani da laka da karafuna

Wadansu sun kirkiro makamashin gas daga dusar katako da bawon kwakwa

Daliba ta bude shafin koyar da Lissafi da harshen Hausa

Ta kirkiro manhajar koyon Lissafi kuma a shafinta akwai bidiyo iri-iri da ke koya darussan Lissafi daki-daki.