Tsarin babban manhajar kwamfuta (6)
Samar da Tsarin Lura da Manhajoji Wannan shi ne babban aikin kowace Babbar manhajar kwamfuta ta zamani. Shi ne aiki na hudu muhimmi, wanda dole
Kimiyya da Kere Kere
Samar da Tsarin Lura da Manhajoji Wannan shi ne babban aikin kowace Babbar manhajar kwamfuta ta zamani. Shi ne aiki na hudu muhimmi, wanda dole
Samar da Hanyoyin Mu’amala da Kwamfuta Babban aikin babbar manhajar kwamfuta na uku shi ne samar da hanyoyin mu’amala da kwamfutar, tsakaninta da mai
Hanya ta uku da babbar manhajar kwamfuta ke hada alaka a tsakaninta da gangar-jikin kwamfuta shi ne ta rumbun adireshin masarrafai, wato “System Regis
Muhimman Ayyukan Babbar ManhajaA baya masu karatu sun ji bayanai kan nau’ukan babbar manhaja guda biyu muhimmai da ake da su a duniya, da irin siffofi
Nau’ukan Babbar Manhajar Kwamfuta Duk da cewa masana sun karkasa babbar manhajar kwamfuta zuwa nau’uka daban-daban, ta la’akari da yanayi ko ts