Kimiyya da Kere Kere

Kimiyya da Kere Kere

Tsarin gadon dabi’u da siffofin halitta (genetics) (7)

Matashiya Ga wadanda suke bibiyar wannan shafi a kullum, a yau mun waiwayo don ci gaba da silsilar da muka faro a shekarar da ta gabata kan Tsarin Gad

Masu mu’amala da fasahar intanet a duniya sun kusa biliyan uku

Kamar yadda ta saba, Hukumar Lura da Harkar Sadarwa ta Duniya (International Tele-communication Union-ITU) ta fitar da alkaluman adadin masu shawagi a

Douglas C. Engelbart: Makirkirin “beran Kwamfuta” ya rasu

Ranar Talata, 2 ga watan Yuli ne Mista Douglas C. Engelbart, wanda shi ne ya kirkiri fasahar “beran Kwamfuta,” ko Computer Mouse  ya rasu. Ya bar

Hattara! Ana iya satar tunaninka nan gaba

Idan aka ambaci ’yan Dandatsa a zamanin yau, ba abin da mai karatu ke iya tunawa face ’yan fasakwaurin bayanai ta hanyar kwamfuta da Intanet; masu ta’

Waiwaye kan darussan baya (7)

A wannan mukala ta  Tuna Baya…. mun kwana a karkashin bayanin mu’amala da masu karatu, amma saboda mu ji dadin gudanar karatun, za mu fara daga f