Kimiyya da Kere Kere

Kimiyya da Kere Kere

Tsarin ma’amala da wayar salula (11)

Akwai manhaja ta musamman mai suna Reminder, ko Alarm.

Tsarin mu’amala da wayar salula (10)

Dangane da nau’in wayar salula, akwai yanayin sadarwa iri uku ta amfani da fasahar GPRS.

Tsarin ma’amala da wayar salula (9) Lura da Yanayin Sadarwa (Network)

Yanayin sadarwa shi ne sinadarin sadarwa baki daya.

Munanan tasirin bunkasar Kimiyya da kere-kere a duniyar yau (4)

Duk wani ci gaba a fannin kimiyya da kere-kere a yau ana amfani da shi wajen cutarwa ko zalunci, ko kuma zamba a duniya.

Tsarin ma’amala da wayar salula (7)

Sabanin fasahar Bluetooth, sadarwa a tsakanin kayayyakin fasahar sadarwa masu dauke da makamashin Infra-red ya sha bamban.