Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Cutar shan inna ta ragu da kashi 38 cikin shekara guda a Nijeriya — WHO

A cewar WHO, a cikin shekarar 2024 kaɗai, an gano cutar Polio nau’in cvPƁ2 guda 134 a yankin tafkin Chadi. 

Yara 2,300 da mata 145 ke mutuwa kullum a Najeriya —NPHCDA

Hukumar ta ce akasarin ƙananan yaran da matan sun mutuwa ne a yankin Arewacin Najeriya

Masu kamuwa da cutar ƙyandar biri na ƙaruwa a Afirka — AU

An dai samu rahotannin bullar cutar a karon farko a Sweden da Pakistan.

‘Cutar ƙyandar biri na buƙatar matakan gaggawa a Afirka’

Cutar ƙyandar biri ta kama mutum dubu 15, inda mutane 461 suka mutu.

Kwalara ta kashe mutane 63, wasu 2,102 sun kamu —NCDC

Mutane sama da 2,000 sun kamu da cutar kwalara wadda ta watsu a jihohi 33 a Najeriya