Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

A Kano za a kai limaman Juma’a 15 kotu

Rundunar ’yan sanda ta jihar Kano ta ce mutanen da suka yi fatali da dokar zaman kulle da gwamnati ta kafa suka jagoranci sallar juma’a a masallatansu

An samu mai cutar coronavirus na farko a jihar Sokoto

An samu mutum na farko da aka tabbatar ya kamu da cutar coronavirus a jihar Sakkwato. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ne ya bayyana hakan a wata sanarwa

Mutuwar sama da mutum 150 a kwana 3 ta sa fargaba a Kano

Al’ummar birnin Kano sun shiga zaman zulumi da fargaba sakamakon yawan mace-macen da ake yi a daidai lokacin da ake zaman kulle saboda barkewar annoba

COVID-19: An killace mutum 99 a Borno

Bayan samun mutum daya da aka tabbatar ya kamu da cutar coronavirus a Maiduguri, hukumomi sun killace mutum 99 don hana yaduwar cutar. Mutanen da aka

Coronavirus: ‘Abin da ya sa Jigawa ke kula da wadanda suka kamu’

Gwamnatin Jigawa ta ce ta amince ta karbi daya daga cikin mutum biyu da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus daga jihar Kano ne don biyayya ga d