Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

COVID-19: ‘Adadin gwajin da ake yi bai isa ba’

Adadin mutanen da ake yiwa gwajin cutar coronavirus a Najeriya bai wadatar ba, ana bukatar kari. Darakta Janar na Hukumar Bunkasa Kimiyyar Kananan Hal

COVID-19 a Daura: Yadda aka yi musayar zafafan kalamai

Wata zazzafar muhawara ta barke a jihar Katsina, inda gwamnati ta bayar da umarnin rufe garin Daura bayan da sakamko ya nuna wasu daga cikin iyalan li

Coronavirus: Gwamnan Legas ya yi addu’ar Easter a gida

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya ba da sanarwar cewa ya yi addu’ar ranar Easter ta internet a gida tare da maidakinsa. “Na yi add

Gaskiyar lamari game da fasahar sadarwa ta 5G

Cece-kucen da ake ta yi a kan fasahar sadarwa ta 5G ya kara zafafa a ‘yan kwanakin nan, bayan da wasu suka danganta lamarin da cutar coronavirus

Coronavirus: ‘Yadda muke yi da ’yan uwanmu da suka kamu’

’Yan uwan mutane hudu daga cikin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a jihar Bauchi sun ce da so samu ne da ba su yarda a killace ’yan