Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Shin a cikin allurar nan ta shan inna wato poliyo da gaske ana hada ta da kodar biri?

Amsa: Eh, a da ne ake hada wadannan allurai a cikin sassan jikin dabbobi irin su birrai da saniyar gida da ta daji da ma aladu. Alluran poliyo ta fark

Amsoshin tambayoyi: Ko me ke kawo saurin tsufa?

Shekaruna 40 amma mutane na yawan gaya mini cewa fuskata ta tsufa. Ko me ke kawo saurin tsufa? Kuma shin me ya kamata na yi? Amsa: A’a haba Baban Amin

Amsoshin tambayoyi: Cututtukan da takardun kudi kan iya yadawa

Likita shin akwai wasu cututtuka da za mu iya dauka a jikin takardun kudade? Daga Nasiru Kainuwa Hadeja Amsa: Eh, kwarai kuwa akwai. Kudin da mukan yi

LAFIYAR MATA DA YARA – Amsoshin Tambayoyi

Da ma ciwon sankarau da sanyi ake yin sa ba da zafi ba?   Na ji ana sanarwa a kafafen watsa labarai a kai yara allurar rigakafin sankarau. Da ma

Amsoshin tambayoyi: Shan tafasasshen shayi na da illa in ba a fifita ba?

Ina ganin wadansu mutane idan suka sayi shayi ba a fifita musu shi koda tafasasshe ne haka za su sha. Shin shan irin wannan shayi ba ya da illa ga jik