Amsoshin tambayoyin daban-daban: Me ake nufi da bambancin halitta?
Na kasance ba na son abinci da abin sha mai zafi. Ko wanka ma sai da ruwa mai sanyi. Ko hakan matsala ce ko bambancin halitta? Daga Aminu Muhammad A
Kiwon Lafiya
Na kasance ba na son abinci da abin sha mai zafi. Ko wanka ma sai da ruwa mai sanyi. Ko hakan matsala ce ko bambancin halitta? Daga Aminu Muhammad A
Ni ma ina da yarinya wadda idan tana barci komai sanyi sai zufa ta karyo mata a goshi. Ko hakan matsala ce? Daga Dan Tanin Yelwa Amsa: A’a ita ma wann
Wadanne illoli ne za su iya samunmu idan muna sha ko cin abinci a kwanon da wadansu suka yi amfani da shi, kamar kofin mai shayi da kwanon mai tuwo Da
Yaro ne dan shekara shida a wasu lokuta yakan samu idanunsa su rika kafewa kamar mai farfadiya. An je asibiti an ce ba rashin jini ba ne, to mene ne?
Tsakanin ruwan jikin mutum da jini wanne ya fi muhimmanci ta yadda idan ya kare mutum zai galabaita? Daga Hannatu Nuhu Amsa: A’a ruwa ai shi ne babban