Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

AMSOSHIN TAMBAYOYI

Ni abin da ke damuna shi ne yawan faduwar gaba ko kuma kirjina ya yi ta mini zafi, sai na ke amfani da maganin basoprin. Ko hakan ya dace? Daga Bala I

LAFIYAR MATA DA YARA – Mace ba ta sakin kwai idan ba ta da isasshen jini

Idan mace ba ta da isasshen jini a jiki an ce ba za ta iya al’ada ba, wannan na nufin ba ta da kwai ke nan ba za ta iya saki ba ke nan? Daga A.A. Danf

Me ke kawo sandarewar hannaye?

Mene ne yake kawo sandarewar yatsun hannu, ko shi kansa hannun ya lauye ya rike gam? Daga Muhammad Goni, Yobe   Amsa: Wannan bayanin ya yi kama d

Me za a ba yara su taka da wuri?

Akwai maganin da za a iya ba yara domin su samu takawa da sauri? Daga Maman Walid Amsa: Kwarai kuwa akwai. Amma kafin a je ga magani, ai akwai maganin

LAFIYAR MATA DA YARA Amfanin Madigar Jarirai

Wai mene ne akan gani a kan jarirai ne yana motsi kamar bugun zuciya? Kuma mene ne amfaninsa Amsa: Madiga ce, wadda take kamar fili ne a kokon ka a ja