Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Me ke sa gani bibbiyu?

Idan ina jin yunwa sai in ga abubuwa suna karkasuwa bibbiyu. Amma da na ci abinci sai in fara gani daidai. Ko wannan matsala ce? Daga Babangida Sani,

Tambayyoyi daban-daban

Me yake kawowa a haifi wasu jarirai da wani ciwo a baya kamar doro? Daga Garba Adamu, Azare Amsa: Tangardar halittar jaririn ake samu a ciki. Mafi yaw

Amsoshin tambayoyi

Wane irin ciwo ne kuma kuke kira da fistula. Me ke kawo shi. Yaya alamominsa suke? Daga M. Sulaiman, Lagos Amsa: Fistula na nufin huda da ta hada wasu

LAFIYAR MATA DA YARA … Makon Allurar Rigakafi

Wannan mako mai shigowa ne hukumomin lafiya na duniya suka ware domin tunatar da iyaye muhimmancin allurai da magungunan rigakafi ga ’ya’yansu ’yan ka

Amsoshin tambayoyi daban-daban

A ’yan kwanakin nan ne na lura da wani dan kumburi a bayan hakarkarina. Ba ya yi mini wani ciwo. Na je asibiti likita ya ce kitse ne ya taru a wurin.