Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Ko hayakin turare na da illa?

Likita na taba jin ka ce a likitance yin surace ba matsala. To shi ne nake tambaya yin turare fa da wasu mata sukan yi. Akwai wadanda sukan yi hayakin

Ko akwai maganin minshari?

Ni dai ina da mata mai yawan gwarti idan tana barci, kuma tana damuna. Me ke kawo shi? Kuma yana da magani? Amsa: Hakika mutane da dama ba za su san g

Zaki da maiko

Na ji ana cewa a kiyayi zaki da maiko. To shin ba su da amfani ne ga jiki ko kuwa sai idan sun yi yawa ne suke zama matsala. Sa’annan wane irin abinci

Abubuwan da ciwon damuwa ke haifarwa

Idan damuwa ta yi wa mutum yawa me take haifarwa? Domin ni shekaruna ba su wuce 18 amma ban san dadin rayuwa ba kwata-kwata kullum cikin bakin ciki da

LAFIYAR MATA DA YARA Amsoshin Tambayoyi

Ni matar aure ce. Wadanne hanyoyi zan bi in magance matsalolin ciwon sanyi? Daga B.S.   Amsa: Idan ke matar aure ce ya kamata ki san cewa maganin