Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Amsoshin Tambayoyi Daban-Daban

Na ji ka ce yawan shan magunguna na tsawon lokaci na iya bata wa mutum koda ko hanta. To masu matsalar ciwon zamani fa su ma magungunansu kan iya jawo

LAFIYAR MATA DA YARA: Amsoshin tambayoyi

Ina da yara har da kanana da ba su barcin rana. In dai suka yi na dare shi ke nan to ba su yin na rana kamar yadda nake gani a wasu gidajen. Amma dai

Yadda wasu magunguna ke illata jiki

Wai da gaske ne yawan shan magungunan gargajiya barkatai yana iya lalata koda? Daga Ilyasu Bebe da Saleh Joda Amsa: Watakila ku yi mamaki idan aka ce

LAFIYAR MATA DA YARA

Amsoshin tambayoyi Ko yara na samun tabin hankali? Ko yara na iya samun ciwon tabin hankali kamar yadda manya kan iya samu?   Amsa: Eh, yara kan

Amsoshin tambayoyi daban-daban kan kiwon lafiya

Ni ma’aikacin lafiya ne a karamin asibiti na PHC wato sha-ka-tafi. To na taba yin allurar kiyaye kamuwa da cutar hanta ta Hepatitis B har sau uku, sai