Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

LAFIYAR MATA DA YARA Amsoshin tambayoyi

Na ji amsar da ka ba wata a kan alamomin ciwon daji na mama. To ni wasu lokuta sai kan maman ya bushe ya rika tsagewa musamman ma bayan shayarwa. Ko s

Aune-aune da gwaje-gwaje domin kiwon lafiya (2)

Bayan mun duba aune-aunen jiki da ma’aikatan lafiya kan yi a makon jiya, a yau kuma za mu duba gwaje-gwaje. Su kuma gwaje-gwaje su ne binciken da ake

LAFIYAR MATA DA YARA

Amsoshin tambayoyi Yarinya ce an yaye ta, har an kai ta yaye an dawo da ita amma sai dai a tashi da safe a ga ta kama mama. Ko hakan akwai wata matsal

Aune-aune da gwaje-gwace domin kiwon lafiya

Likita, kana yawan magana a kan idan an je asibiti a tabbata an yi wa mutum gwaje-gwaje da aune-aune kafin a ba shi magani, ko wabanne irin aune-aune

Dalilan hani a kan shaye-shayen magunguna barkatai ga masu juna biyu

Wai me ke sa wa a hana mata masu juna biyu shaye-shayen magunguna barkatai ne? Daga Sani Umar Malumfashi Amsa: Tsoron illar da maganin kan yi ga ban d