Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Magungunan da ke lalata juna biyu

Su ma magungunan gida sai an shawarci masana harkar kafin a sha idan akwai juna biyu.

Mutum 49 sun kamu da Kyandar Biri —NCDC

Ya zuwa 23 ga Disamba, 2022 mutum 83,483 aka tabbatar sun kamu da cutar a fadin duniya a tsakanin kasashe 110.

Muna da gibin likitoci 3,000 –Gwamnatin Neja

Kwamishinan ya ce, matsalar tsaro na daga cikin dalilan da ke haifar da kaurar likitocin zuwa ketare.

Illolin shan lemukan kara ‘kuzari’

Bambanci daya ne kawai; ruwan barasa na rage kuzari ya sa maye, su kuma lemukan kara kuzari sukan yi su sa hauka.

Mutum 300,000 sun kamu da zazzabin Dengue a Vietnam

Ma’aikatar ta ce, mutum 601 suka ci guba a abinci bana a fadin kasar.