Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Jami’ar Usmanu Danfodiyo za ta fara dashen koda

Da yake karin haske kan batun, Mungandi ya ce, “Muna da dukkan kayan aikin da ake bukata don aiwatar da dashen koda.

‘Likita daya ne ke duba marasa lafiya 10,000 a Najeriya’

NARD ta ce a halin da ake ciki a Najeriya, likitocin da ake da su a fadin kasar ba su wuce dubu 10 ba.

‘Kowa na iya kamuwa da cutar shanyewar barin jiki ba sai manya ba’

‘Yanzu ba sai wadanda suka manyanta ba ne kawai za su iya kamuwa da cutar’

Asibitin Kano mai shekara 106 da ke da likita 1 kacal

Zahirin halin da Babban Asibitin Yadakunya da aka fi sani da Bela a Kano ke ciki

Ya kamata a ayyana dokar ta-baci a fannin lafiyar Najeriya —Likitoci

Kungiyar Likitoci ta Najeriya ta nuna damuwa kan yadda kwararrun likitocin kasar ke ficewa zuwa ketare yin aiki