Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Ranar Polio: Sai da rigakafi za a iya dakile cutar shan-inna a duniya —WHO

Hukumar ta ce shan inna na daga cikin cututtukan da ke yi wa al’umma barazana a duniya, musamman ma kananan yara.

Shin kwayar magani ta P-Aladin na jawo ciwon koda?

P- ALADIN magani ne na ajin Artemisinin (ACTs), wanda aka tace shi daga itaciyar da ake kira sweet wormwood.

Likita 1 ke kula da lafiyar ’yan Najeriya 8,300

Likitoci 24,o00 ne suka rage a Najeriya domin kula da lafiyar muutm miliyan 2oo

NAFDAC ta lalata ‘Tramadol’ ta Naira tiriliyan 1.7

Kashi 70 na magungunan da ake amfani da su a Najeriya daga ketare ake shigowa da su.

NAFDAC ta bukaci a kaurace wa magungunan tari da suka kashe yara a Gambiya

Akalla yara 69 ne suka mutu a Gambiya.