Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

WHO ta ayyana Kyandar Biri a matsayin babbar barazana ga duniya

Mutum fiye da 17,000 ne ake zargin sun kamu da cutar a kasashe 75.

Za a gina cibiyar dashen hanta a Kano, wadda babu irinta a Afirka ta Yamma

Za a gina cibiyar dashen hanta wadda babu irinta a fadin Afrika ta Yamma a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano da ke Jihar Kano.

Cutar Kwalara ta kashe mutum 5 a Kano

Cutar ya kuma kama mutum 189

Cutar dajin mama na kashe mutum 700,000 duk shekara —Kwararru

Akalla mutum miliyan 2.3 ne ke dauke da cutar dajin mama

‘Yawan shan kwayar Farasitamol na shafar hanta’

Kwamishinan Lafiya na Jihar Binuwai, Dokta Joseph Ngbea ya shawarci yan Najeriya da su kiyayi shan kwayar Farsitamol ba tare da umarnin likita ba. Kwa