Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Mata miliyan 37 ne ba sa samun audugar al’ada a Najeriya

Akwai raba audugar al’adar ga ’yan mata kyauta, domin rage kaifin matsalar.

Spain ta ba Najeriya gudunmawar allurar rigakafin COVID-19 miliyan 4

Spain ta ce wannan ita ce gudunmawa mafi tsoka da ta taba bayarwa a Afirka

An gano nau’in sauron da ba ya jin maganin Maleriya a Jigawa

Binciken masana daga Jami’ar Tarayya da ke Dutse (FUD) a Jihar Jigawa, ya gano wani nau’in sauron da ba ya jin maganin zazzabin maleriya a Jihar. Saka

Cutar kyandar biri ta bulla a kasar Kanada

Ana bincike kan karin mutum 17 da ake zargi sun kamu da cutar a yankin Montreal

Nau’ikan abincin da ya kamata mai Hawan Jini ya rika ci

Cin abinci mai gina jiki da kuma salon rayuwa mai armashi na taimakwa wajen kare kai daga kamuwa da lalurar hawan jini. Masanin abinci mai gina jiki,