Ƙyanda ta yi ajalin yara 19 a Adamawa
An alaƙanta lamarin da sakacin iyaye na rashin tabbatar da an yi wa ’ya’yansu allurar rigakafin cutar.
Kiwon Lafiya
An alaƙanta lamarin da sakacin iyaye na rashin tabbatar da an yi wa ’ya’yansu allurar rigakafin cutar.
Likitoci daga Arewacin Najeriya shida sun fara karɓar horo na musamman kan aikin dashen koda da yoyon fitsari a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH)
NAFDAC ta ce sabulun na dauke da sinadarin da ke illa ga kwayoyin halittar dan Adam da kuma yaran da ke ciki
Najeriya za ta fara amfani da allurar rigakafin cutar zazzabin cizon sauro a bana daga jihohin Kebbi da Bayelsa.
Amma masu ciwon suga ba a so su ci sama da kwaya 3 a rana, saboda lafiyarsu.