Ku guji shan giya muddin ku ka kai shekara 50 – Masana
Ta shawarci wadanda suka kai wadannan shekarun da su fi mayar da hankulansu sha ’ya’yan itatuwa da sauran nau’ukan abinci mara nauyi.
Kiwon Lafiya
Ta shawarci wadanda suka kai wadannan shekarun da su fi mayar da hankulansu sha ’ya’yan itatuwa da sauran nau’ukan abinci mara nauyi.
A ranar Asabar an samu karin mutum 3 da suka mutu a Najeriya sakamakon cutar Coronavirus a yayin da mutum 112 suka kasance sabbin kamuwa da cutar. Hak
A ranar Juma’a ne Najeriya ta kaddamar da yin allurar rigakafin cutar COVID-19 ga ’yan kasa. Ko a ranar Asabar ma sai da aka yi wa Shugaban Kasa Muham
Suna kuma taimakawa wajen kare kwayoyin halitta daga lalacewa, cutar Kansa da kuma sauran cututtuka.
An samu mutanen da suka fara kamuwa da cutar a birnin a watan Disamban 2019.