Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Nau’ukan abinci da ya kamata masu cutar sankara su daina ci

Ta kuma shawarce su da su rage yawan amfani da sukari, gishiri, giya da kuma sinadarin caffeine.

COVID-19 ta sake kama mutum 1,005, ta kashe 24 a Najeriya

Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) ta ce an samu karin mutane 1,005 da suka sake harbuwa da cutar COVID-19.

An bude gidauniyar kula da masu cutar kansa a Kano

Cibiyar wayar da kai da taimakon masu cutar kansa ta SALSUN da hadin gwiwar Cibiyar CHR mai kula da kuma bincike lafiya al’umma sun kafa gidauniyar ta

Cutar COVID-19 ta yi ajalin mutum 15 a Najeriya, 1,303 sun kamu

Alkaluman Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya NCDC a ranar Talata sun nuna cewa an samu karin mutum 1,303 sabbin kamuwa da cutar Coronavir

Mutum 2 sun mutu sakamakon Coronavirus, 964 sun kamu a Najeriya

A ranar Lahadi an samu karin mutum 2 da suka mutu a Najeriya sakamakon cutar Coronavirus a yayin da mutum 964 suka kasance sabbin kamuwa da cutar. Hak