Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Abubuwa 7 da za ku yi don samun cikakkiyar lafiya

Lafiyayyar rayuwa kan sanya mutum ya kasance a cikin farin ciki. Duk da cewa samun lafiya kan bukaci sauyin abinci ko tsarin rayuwa, akwai abubuwan da

Cutar Kwalara ta kashe mutum 7 a Binuwai

Akalla mutum bakwai ne suka rasa rayukansu a sakamakon kamuwa da cutar Kwalara a Karamar Hukumar Agatu ta Jihar Binuwai. Kwamishinan Lafiyar Jihar, Do

COVID-19 ta kashe ministoci 2 a Malawi

A kasar Malawi, rahotanni sun tabbatar da mutuwar ministoci biyu bayan sun kamu da cutar COVID-19.

Isra’ila ta yi wa kaso 1 cikin 5 na mutanenta rigakafin COVID-19

Ministan Lafiya na Isra’ila, Yuli Edelstein ya ce kasar ta yi wa kaso 20 na mutanen kasar allurar rigakafin cutar COVID-19 a makonni uku

Coronavirus ta kashe karin mutum 12 a Najeriya

Alkaluman Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya NCDC sun nuna cewa an samu karin mutum 1,544 sabbin kamuwa da cutar Coronavirus a fadin Naje