‘A karshen watan Fabrairu za a shigo da rigakafin COVID-19 Najeriya’
Gwamnatin Najeriya ta ce tana da kyakkyawar manufa a yunkurinta na shigo da rigakafin cutar COVID-19 kafin karshen watan Fabrairun 2021.
Kiwon Lafiya
Gwamnatin Najeriya ta ce tana da kyakkyawar manufa a yunkurinta na shigo da rigakafin cutar COVID-19 kafin karshen watan Fabrairun 2021.
Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya NCDC ta sanar cewa a ranar Litinin an samu mutum 1,204 sabbin kamuwa da cutar Coronavirus a fadin Naje
A ranar Lahadi an samu karin mutum 9 da suka mutu a Najeriya sakamakon cutar Coronavirus a yayin da aka samu mutum 917 sabbin kamuwa. Hakan na kunshe
Ma’aikacin ya sake harbuwa da COVID-19 kwanaki hudu bayan karbar rigakafin cutar.
An samu karin mutum 3 da suka mutu sakamakon cutar Coronavirus a ranar Talata yayin da kuma aka samu karin mutum 749 da suka kamu da cutar a fadin kas