Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Ban ce a hana Buhari zuwa asibiti a kasar waje ba —Sanata La’ah

Sanata La’ah ya karyata rahoton cewa ya bukaci a hana Buhari zuwa asibiti a kasar waje.

Majalisa ta bukaci a hana Buhari fita waje neman magani

Ta ce hana Buhari neman magani a ketare zai sa a inganta Cibiyar Lafiya ta Fadar Gwamnati

Coronavirus: Karin mutum 155 sun kamu, 4 sun mutu

An samu karin mutum 155 da suka kamu da cutar coronavirus, mutum 4 kuma sun mutu.

Aisha Buhari ta ja hankalin Iyaye Mata kan muhimmancin kula da lafiya

A matsayinki na uwa ga yara, kina da bukatar a baki shawarar yadda za ki kula da su.

Ciwon daji na kashe mata 26 kullum a Najeriya  —Zainab Bagudu

Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dokta Zainab Shinkafi Bagudu ta bayyana cewa mata 26 ne kullum ke mutuwa a Najeriya sakamakon ciwon daji na wuyan mahaifa w